Labarai

Labarai

Masu ƙwacen waya sun kashe ma’aikacin Jami’ar Northwest a Kano

Mutumin ya rasu bayan da aka garzaya da shi Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano

Wutar lantarki ta kashe mutum 5, ta jikkata 13 a Gombe

Wutar ta tashi ne sakamakon matsala da aka samu yayin kawo wutar lantarki.

Sojoji sun kama ɗan China da wasu 4 kan zargin safarar makamai a Borno da Yobe

Sojojin sun ce za su ci gaba da jajircewa wajen kare dukiya da rayukan ‘yan ƙasa.

Gwamnan Kaduna ya bai wa sabon Sarkin Moro’a sandar mulki

Sabon Sarkin ya yi alƙawarin yin mulki cikin gaskiya da amana.

An kashe masu garkuwa da mutane da kuɓutar da wasu

Cikin nasarorin jami’an tsaron an ceto mutanen da aka sace, da kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma ƙwato manyan bindigogi