Labarai

Labarai

Gini ya kashe Ba’indiye a Zariya

Wani ɗan ƙasar Indiya, Harpal Singh, ya rasa ransa bayan katangar rumbun ajiya ta kamfanin ATCO da ke Zariya ta rushe a kansa ranar Talata.

Ana shirin mayar da rantsar da Shugaban Nijeriya zauren majalisa

Ita dai Majalisar Dokokin Nijeriya ta 10 ta yi fice wajen dauko batutuwan da ke haifar da cece-kuce.

An kashe mutum 15 a sabbin hare-hare a Filato

Makiyayan Fulani Musulmai masu yawo da dabbobi sun daɗe suna samun saɓani da manoma da suke zaune a Jihar Filato.

Mokwa: Zulum ya kai ziyarar jaje Neja, ya bayar da tallafin N300m

Zulum ya buƙaci sauran gwamnoni da su tallafa wa waɗanda ambaliyar ruwan ta shafa a Mokwa.

Majalisar Dokokin Kuros Riba ta dakatar da shugabar ƙaramar hukuma na wata 3

Majalisar ta ce an ɗauki matakin ne domin samun damar gudanar da bincike kan wasu zarge-zarge da ake yi wa shugabar.