Gwamnatin Kano za ta binciki musabbabin gobarar kasuwar Farm Center
Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin da zai bincike musabbabin tashin gobarar da aka samu a kwanan nan a kasuwar wayoyin hannu ta Farm Center da
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin da zai bincike musabbabin tashin gobarar da aka samu a kwanan nan a kasuwar wayoyin hannu ta Farm Center da
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta yi fatali da bukatun Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio kan dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha
Idan ba a yi aikin nan da wuri ba to idan ruwa ya zo ya yi halinsa to lallai za a samu matsala.
Saudiyya za ta fara karɓar sabbin baƙi masu shigar ƙasar da bizar Umarah daga gobe Laraba, 11 ga watan Yuni.
Gobarar ta laƙume dukiyar da ta kai kimanin Naira miliyan ɗari da casa’in.