’Yar gudun hijira ta haifi ’yan 4 a Benuwe
Ungozomai sun karbi haihuwar a gida saboda babu lokaci da kuma kudin kai ta asibiti.
Labarai
Ungozomai sun karbi haihuwar a gida saboda babu lokaci da kuma kudin kai ta asibiti.
Sojojin sun ƙwato bindigogi ƙirar AK47 da harsasai da kuma babur daga hannun kwamandan da aka kashe.
Gwamnan ya ce zai ci gaba da aiki domin inganta rayuwar al’ummar jihar.
Mazauna yankin sun ce lamarin wanda ya faru da misalin karfe biyu na tsakar daren ya haifar da tashin hankali a yankin na Mangu.
Rundunar ta kashe kwamandojin ne a harin ta’addanci da ba a yi nasara ba a kan Mallam Fatori da ke karamar hukumar Abadam a Jihar Borno.