Labarai

Labarai

Sallah: Gwamna Inuwa ya yi kiran sadaukarwa da haɗin kai

“Yayin da muke murnar Babbar Sallah, mu yi tunani kan abin da take nufi biyayya, sadaukarwa da ƙwarin gwiwa,”

Mun gurfanar da mutum 29 a kotu kan zargin kashe DPO a Kano – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan Sanda ta jihar Kano ta ce ta gurfanar da mutum 29 da ta kama bisa zarginsu da hannu a kashe DPO na garin Rano da ke jihar, CSP Baba Ali

Sojoji sun dakile hare-haren ‘Yan Boko Haram biyu a Borno

An gano gawarwakin ‘yan Boko Haram dama, tare da tarin makamai da alburusai iri-iri.

Tsohon Ministan Ilimi, Farfesa Jibril Aminu, ya rasu

Tsohon malamin makaranta, dan siyasa kuma ambasada, Farfesa Jibril Aminu ya rasu yana da shekara 85.

Musulman Kudancin Kaduna sun yi taron addu’ar zaman lafiya

Al’ummar Musulmin yankin Kudancin Kaduna, sun shirya taron addu’a na musamman a sakatariyar karamar hukumar Sanga da ke Gwantu, Jihar Kaduna, kan nema