Labarai

Labarai

Hatsarin kwale-kwale ya yi ajalin mutum 7 a Sakkwato

Wasu mutum bakwai sun rasa ransu sakamakon hatsarin kwale-kwale lokacin da suke tafiya a karamar hukumar Shagari a jihar Sakkwato ranar Litinin.

Ambaliyar Mokwa: Yawan mutanen da suka salwanta ya haura 700

Ambaliyar, wadda ita ce mafi muni a yankin cikin shekaru 60, ta shafi yankunan Tiffin Maza da Anguwan Hausawa, bayan ruwan sama kamar da bakin ƙwarya

Babbar Sallah: Farashin kayan miya ya yi tashin gwauron zabo

Kuɗin kayan lambu ya ninka sau uku a cikin mako biyu, a yayin da Babbar Sallar ta zo wa iyalai da dama a Najeriya a hagunce

Wata hajiyar Najeriya daga Filato ta rasu a Makkah

Wata hajiyar Najeriya daga Jihar Filato ta rasu a sakamakon cutar suga a birnin Makkah na ƙasar Saudiyya

Yadda magidanci ya kuɓuta bayan wata 7 a hannun ’yan bindiga

Bayan sun bindige amaryar mutumin, sai da suka karɓi ƙarin Naira miliyan 20 a kan miliyan 10 da suka nema da farko a hannun iyalansa