Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta ba makarantu hutun kwana 10
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ce hutun zai fara ne daga ranar Laraba, 4 ga watan nan na Yuni da muke ciki
Labarai
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ce hutun zai fara ne daga ranar Laraba, 4 ga watan nan na Yuni da muke ciki
Magidancin ya gamu da ajalinsa ne bayan bata-garin sun caka masa wuka a yankin Tsohuwar Kutunku da ke Karamar Hukumar Gwagwalada.
Ma’aikatan shari’a a Kotun Koli da sauran kotuna sun jinginr shirinsu na fara yajin aiki daga yau Litinin 2 ga watan Yuni domin matsa lamba kan
Tuni dai ’yan sanda suka tsare mahaifin domin yi masa tambayoyi yayin da bincike ke ci gaba kan wannan lamari mai ban tausayi.
’Yan daban sun yi masa dukan kawo wuƙa bayan sun jawo shi daga motar ’yan sanda, saboda ya hana ɗalibinsa satar jarabawa