Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe fararen hula 11 a harin ramuwar gayya a Katsina

An kashe mutane 11 a wani harin ramuwar gayya da ’yan bindiga suka kai a kauyen Gwalgoro da ke Karamar Hukumar Kankia a Jihar Katsina.

Sanata Alkali ya yi watsi da yarjejeniyar tsayar da ’yan takara APC a Gombe

Tsohon Ministan Sufuri, Sanata Saidu Ahmed Alkali, ya ki amincewa da zabin ’yan takara ta hanyar yarjejeniya da shugabannin jam’iyyar APC suka gabatar

2027: Lissafin siyasa ya sauya bayan Obi da Kwankwaso suka koma NDC

Majiyoyi sun ce Obi da Kwankwaso ba su gamsu da yadda ake tafiyar da jam’iyyar ba, gami da yadda ake kallon ta a matsayin mallakar wani bangare

Takarar Gwamnan Yobe: Alkali ya ki amincewa da maslaha

Alkali, ya shaida wa manema labarai cewa ya hadu da wasu abokan fafatawarsa, kuma hudu sun riga sun sayi fom din.

’Yan bindiga sun sa wa manoma harajin N10m a Katsina

’Yan bindiga sun sace mata da kananan yara 15 tare da kakaba wa manoma harajin Naira miliyan 10 a Jihar Katsina