Labarai

Labarai

Jirgin soji ya kashe ’yan sa-kai 20 da ke fatattakar ’yan bindiga a Zamfara

Jiragen sojin sun kashe wasu ’yan sa-kai bisa kuskure, a yayin da ’yan sa-kan suke ƙoƙarin fatattakar ’yan bindiga da suka kai hari a yankin Mani a Ƙa

Bom ɗin Boko Haram ya kashe fasinjoji 9 a tashar mota a Borno

Ƙungiyar Tuntuɓa ta Bale Galtimari ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kawar da barikin sojoji na Giwa daga inda yake a Maiduguri

Ambaliyar Mokwa: Gwamnonin Arewa sun nemi daukin gaggawa

Ƙungiyar Gwamnonin Arewa ta ce ibtila’in ambaliyar da ta faru a Mokwa, Jihar Neja na bukatar a ɗauki matakan gaggawa don tallafi da hana sake fa

Za a yi Huɗubar Ranar Arfa a harsunan Najeriya 3

Hausa da Fulatanci da Yarbanci na cikin jerin harsunan duniya da gwamnatin Saudiyya ta sanar cewa kai-tsaye za gabatar da fassarar huɗubar Ranar Arfa

Gwamnatin Tinubu na amfani da talauci a matsayin makami — Atiku

Rotimi Amaechi ya danganta ƙaruwar rashin tsaro a ƙasar da yawaitar talau