Labarai

Labarai

Mutane 20 sun rasu a hatsari motar ’yan wasan Jihar Kano

Waɗanda suka rasa rayukansu a hatsarin sun haɗa da ’yan wasa da ɗan jarida, ma’aikatan lafiya da jami’an gudanar da harkokin wasanni

‘’Yan bindigar birni sun karɓe shugabancin Najeriya — El-Rufai

Abin da suka sani kawai shi ne yadda za su karɓi mulki amma ba su san yadda za su yi amfani da shi ba

Mutanen da suka rasu a ambaliyar ruwa a Neja sun ƙaru zuwa 151

Mutane 3,018 sun rasa matsugunansu a sakamakon ambaliyar da ta shanye al’ummomi uku

Za a ɗauke ruwan famfo na tsawon mako 2 a Abuja 

Rashin ruwan, wanda ya fara ranar Juma’a, 30 ga Mayu, ana sa ran za ta ci gaba har zuwa ranar Juma’a, 13 ga Yuni

Sojoji sun cafke ɗan ta’adda sun ƙwato makamai a Filato

Wanda aka kama ɗin yana da alaƙa da wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ke da alhakin kisan wani makiyayi da satar shanu 1,250 a ƙauyen Tomborong, Ƙa