Labarai

Labarai

Sojoji sun halaka mayakan ISWAP da dama a Borno

Dakarun sojojin Najeriya sun dakile wani harin hadin gwiwa da ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP suka kai a yankin Marte da ke jihar Borno

Tinubu ya ɗaga darajar Kwalejin Kimiyya  ta Kabo Zuwa Jami’ar Fasaha ta Tarayya

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaga darajar Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Tarayya da ke Kabo a jihar Kano, zuwa Jami’ar Kimiyya

Tinubu zai ciyo bashin Naira tiriliyan 39 daga kasashen waje

Tinubu ya jaddada gaggawar buqatar wadannan kudade, yana mai nuni da tasirin cire tallafin mai da raguwar kudaden shiga na cikin gida.

An ga watan Babbar Sallah a Saudiyya

Bana za a yi Babbar Sallah ranar Juma’a bayan alhazai sun kammala Tsayuwar Arfa a ranar Alhamis mai zuwa.

An bukaci gwamnatin Kano ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata a jihar

An bukaci gwamnatin jihar Kano da ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata ta kasa (WEE) domin inganta da rayuwar mata da habaka tattalin arzikinsu a ji