Wani abu ya fashe kusa da barikin soji a Abuja
Rahotanni sun bayyana cewa wanda ya tayar da bam ɗin ya mutu.
Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa wanda ya tayar da bam ɗin ya mutu.
Kwastam ta nuna damuwa kan yadda ake samun yawaitar mata a cikin masu ta’ammali da miyagun ƙwayoyi.
Ana bin ginin da bankin Access yake bashin harajin shekara 35, ofishin FIRS kuma bashin harajin shekara 25.
Ana tsaka da taron ne hayaniya ta kaure bayan tsohon sakataren gwamnatin Tarayya, Babachir David Lawal ya sanar da sunan daliget din Jihar Jigawa.
Ƙungiyoyin kare haƙƙin ƙananan yara sun nemi a yi wa yaron da aka kashe adalci.