Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe mayaƙan ISWAP 5 a Borno

Maharan sun kai farmakin ne a kauyen Gajibo da misalin karfe 10:20 na dare amma sojoji suka ragargaje su

An kama yarinya kan kashe jariri a sansanin ’yan gudun hijira

Wacce ake zargin mai suna Yafalmata Alhaji Mustapha mai shekara 15, da ke da zama a sansanin, a yanzu haka tana hannun ’yan sanda domin bincike.

Kotu ta bai wa EFCC izinin binciken sayar da filin musabaƙar Alƙur’ani na N3.5bn a Kano

Kotun ta ce EFCC na da hurimin gudanar da bincike kan lamarin.

Cutar lamoniya ta kama alhazai 99 ’yan ƙasar Indonesiya a Saudiyya

Maniyyatan da suka kamu da cutar suna samun kulawa a asibitoci a biranen Makka da Madina

Allah Ya Isa: Shugaban PDP Damagun ya musanta zargin yi wa APC aiki

Wasu masu ruwa da tsaki a PDP na zargin cewa Damagun da  yi wa jam’iyyar zagon ƙasa APC, shi ya sa yake rura wutar rikicin cikin gida da ya ƙi c