Jami’an tsaro sun kashe ’yan ta’adda 13,000 daga 2023 zuwa yanzu —Ribadu
Nuhu Ribadu ya ce mayaƙan Boko Haram da ISWAP 124,408 sun miƙa wuya ga jami’an tsaro
Labarai
Nuhu Ribadu ya ce mayaƙan Boko Haram da ISWAP 124,408 sun miƙa wuya ga jami’an tsaro
“A kan hanyarmu ta zuwa Maiduguri, bayan mun tashi daga Wulgo, lamarin ya faru,” in ji wata majiya.
“An samu nasarar gano bindigar toka guda ɗaya da babur da aka yi amfani da su wajen kai harin.
Shi dai marigayin har ila yau malami ne a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya.
Hukumar ta ce ta kama gidajen galar da saɓa wasu dokokinta.