Labarai

Labarai

Danjuma Goje ya yi watsi da maslaha a Gombe ta Tsakiya

Wannan na zuwa ne bayan wani taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar ya ayyana Mohammed Ahmadu Deba a matsayin ɗan takarar Sanatan Gombe ta Tsakiya ta

Pantami zai je kotu bayan APC ta ba Jamilu Gwamna takarar Gwamnan Gombe

Pantami ya kalubalanci matakin da cewa ba a yi shi a bisa ka’ida ba, ya kuma bayyana shirinsa na daukar matakin shari’a kan lamarin, yana

Sojoji sun kashe jagororin ISWAP 5 a Borno

An ruwaito cewa wani babban jigo a cikin ƙungiyar, wanda aka bayyana da suna Yaa Bashir, ya samu mummunan rauni a ƙafarsa.

NAHCON ta ƙaddamar jigilar sahun farko na maniyyatan Najeriya

An buƙaci alhazai da su kiyaye ƙa’idojin da mahukuntan Saudiyya suka shimfiɗa, musamman amfani da katin Nusuk.

ADC ta sanya N100m a matsayin kuɗin fom ɗin takarar Shugaban Ƙasa

ADC za ta yi zaɓen fid-da-gwani na majalisun dokoki jihohi da na ƙasa a tare a ranar 21 ga wata, sai na gwamnoni a ranar 22 ga wata, kafin na shugaban