Labarai

Labarai

Ma’aikatan wutar lantarki sun tsunduma yajin aiki a Kano

Yajin aikin nasu zai jefa Kano da kewaye cikin duhu.

’Yan sanda sun cafke ’yan fashi 6, sun ƙwato motocin sata 4 a Kano

Kakakin ya ce da zarar sun kammala bincike za su tura waɗanda ake zargin zuwa kotu.

Zulum zai saya wa sojoji da ’yan sa-kai ƙarin motoci don yaƙar Boko Haram

Gwamnan ya jaddada aniyarsa na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a jihar.

An kashe makiyaya 2 a wani hari a Filato

Al’ummar jihar na ci gaba da kokawa game da hare-haren ‘yan bindiga.

Yadda ’yan sanda suka kashe dan fashi suka kwato bindigogi 7 a Abuja

An kama bindigogi kirar Ak-47 guda hudu da wasu uku a hannun gungun ’yan fashin da suka yi kaurin suna wajen yin fashi da kuma kwacen motoci.