Mawaƙan APC sun zargi gwamnatin Jigawa da yin watsi da su
Mawaƙan sun ce za su nesanta kansu da duk wani abu da ya shafi gwamnatin jihar.
Labarai
Mawaƙan sun ce za su nesanta kansu da duk wani abu da ya shafi gwamnatin jihar.
Sakataren gwamnatin ya ja hankalin maniyyatan game da dokokin ƙasa mai tsarki.
Hari na baya-bayan nan shi ne wanda mayakan kungiyar ISWAP suka yi ritsa manoman da ke aiki a gonakin wake suka yi wa mutum 50 kisan gilla a yanin Bag
A shekarar da gabata ma gwamnatin jihar ta biya wa mahajjatan jihar kuɗin hadaya.
Har yanzu ba a gano musababbin tashin gobarar ba.