Jami’in Sibil Difens ya mayar da N800,000 da wata Hajiya ta zubar a Adamawa
Jami’in ya nuna gaskiya tare dawo wa matar kuɗinta da suka ɓata.
Labarai
Jami’in ya nuna gaskiya tare dawo wa matar kuɗinta da suka ɓata.
Rahotanni sun bayyana cewar an sato tsohuwar daga Jihar Kano ne.
Gwamnatin ta ja kunnen dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa da kada su riƙa fitar da bayanai ba tare da izini ba.
Maniyyatan da suka fito daga Malumfashi da Bakori, Ƙanƙara, Dandume, Ƙafur da Ɗanja sune rukunin farko da ake sa ran za su tashi zuwa ƙasar Saudiyya
Mayakan sun kama mutanen ne a gonaki da wurin kamun kifi sa’annan suka yi musu kisan gilla