Labarai

Labarai

Jami’an tsaro sun daƙile harin Boko Haram sun kashe mayaƙa 5 a Borno

Warambe na daga cikin yankunan da mazanaunansu suka dawo da zama a baya-bayan nan, kuma mayaƙan Boko Haram sun sha yin yunƙurin kurɗawa cikinsa

Mutum 3 sun mutu, 21 sun jikkata a turmutsitsin karɓar kuɗin tallafi a Borno

An tabbatar da mutuwar mutum uku tare da jikkatar wasu da dama sakamakon turmutsutsu a yayin wani taron rabon kuɗaɗen tallafi a garin Bama da ke jihar

Budurwa ta guntule mazakutar saurayinta da cizo a Ribas

Majiyar ta ƙara da cewa, “Matar ta cije kan mazaƙutar mutumin gaba ɗaya.”

Mutum 5 sun jikkata yayin da gidan mai ya ƙone ƙurmus a Ribas

Motoci da dama sun ƙone sakamakon bindiga da gidan man ya yi.

Sojoji sun kashe ’yan bindiga da ƙwato shanun sata 1000 a Taraba 

‘Yan bindigar sun shigo Jihar Taraba ne daga Jihar Filato domin aikata ta’addanci tare da sace shanu.