Labarai

Labarai

An kama wasu da haramtattun buhunan takin zamani 20 a Borno

An haramta amfani da sinadarin urea a jihohi da dama ciki har da Jihar Borno, saboda yadda ‘yan ta’adda ke amfani da su wajen ƙera ababen

Mutum ɗaya ya rasu a rikicin manoma da makiyaya a Yobe

Tuni rundunar ‘yan sandan jihar ta gayyaci shugabannin ɓangarorin domin tattaunawa kan rikicin.

BUA ya yi alkawarin karya farashin shinkafa

Abdul Samad mai kamfanin BUA ya ce suna tattaunawa da Dangote kan yadda za su karya farashin siminiti

Yajin aiki: Jami’ar KASU ta shiga rudani

Kungiyar ASUU ta yi fatali da ikirarin da shugaban jami’ar ya yi cewa sun janye yajin aiki

Layya: Akwai yiwuwar tsananin tsadar raguna

Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin sojin ƙasar Jamhuriyar Nijar taharamta kan fitar da dabbobi zuwa ƙasashen ƙetare