Labarai

Labarai

Masu garkuwa da Shugaban APC sun riƙe masu kai kuɗin fansa

Maharan sun far masa suka fito da shi daga cikin motarsu, sa’annan suka make shi da gungumen ice, suka tafi da shi.

A soke sakamakon jarabawar JAMB na 2025 gaba ɗaya —Ɗalibai

Sama da ɗalibai miliyan 1.5 sun kasa samun maki 200 a jarabawar UTME na 2025 da Hukumar JAMB ta gudanar

Mutum 2 sun shiga hannu zargin yi wa ƙananan yara fyaɗe a Gombe

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a kotu.

Majalisar Dattawa ta buƙaci a tura ƙarin sojoji zuwa Borno da Yobe

Majalisar ta bayyana yadda ƙungiyar Boko Haram ke amfani da na’urorin zamani ciki har da jirage marasa matuƙa da kuma ƙarin amfani da abubuwan fashewa

Bom ya kashe jami’an ilimi 2 a Borno

Motar ma’aikatan ilimin ta taka bom din ne a kan babbar hanyar Damboa zuwa Maiduguri, inda wasu da dama suka jikkata