Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun yi awon gaba da mutum 5 a Filato

’Yan bindiga sun kai hari kan kasuwar ce mai tara ɗaruruwan mutane da ke zuwa daga gari-gari.

Jami’ar Maryam Abacha ta rufe ɗakunan kwanan ɗalibai a Kano

Kada iyaye su zargi jami’ar kan duk abin da ya faru da ’ya’yansu da za su bijirewa wannan umarni.

Za mu ci gaba da aikin haƙo ɗanyen mai a Arewa —NNPCL

NNPC ya sanar da shirinsa na kammala aikin shimfiɗa bututun iskar gas daga Ajaokuta zuwa Kano da kuma ci gaba da haƙo ɗanyen mai a yankin Arewa

An kama ɗan daba mai yin fashi a cikin shigar mata a Kano

Audu Manye yakan tunzura faɗa tsakanin ’yan daba, wanda yakan kai ga mutuwar mutane.

Boko Haram ta ƙwace makaman sojoji na tiriliyoyin naira —Majalisa

Gadgi ya ce yawan yadda ’yan ta’adda ke lalata kayan yaƙin sojoji a yanzu, ba a taɓa ganin irinsa ba a baya