Labarai

Labarai

Peter Obi ya fice daga Jam’iyyar ADC

Peter Obi, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Jam’iyyar LP a zaɓen shekara ta 2023, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar ADC.

Sojoji sun ceto ƙarin mutanen Ngoshe 6 Boko Haram ta sace

Sojojin Najeriya sun ceto ƙarin fararen hula mata 4 da yara maza 2 a kan tsaunin Mandara bayan da mayaƙan Boko Boko Haram suka sace su a kwanakin baya

Ba za mu yi sulhu da ’yan bindiga ba —Gwamnonin Arewa maso Yamma 

Ya buƙaci al’umma su taimaka wajen tona asirin masu bai wa ’yan bindiga bayanan sirri, yana mai cewa yawancin hare-haren da ake kaiwa suna samun goyon

Mahaifin AA Zaura ya rasu

Allah ya yi wa Alhaji Abdulkarim, mahaifin fitaccen ɗan siyasa kuma mai neman takarar Sanatan Kano ta Tsakiya, Abdulsalam Abdulkrim AA Zaura, rasuwa.

Kwankwaso: Ban yanke hukunci kan jam’iyyar da zan koma ba

Kwankwaso ya ce nan gaba za su sanar da matsayin da suka ɗauka, amma a halin yanzu ba a yanke hukunci na karshe ba kan makomar siyasar sa da ta abokan