Labarai

Labarai

An kama mutum 6 da ake zargi kan garkuwa da mutane

An kama wadanda ake zargin ne biyo bayan sahihan bayanai game da shirin yin garkuwa da mutane a ƙaramar hukumar Eket.

A yi amfani da fasahar zamani don yaƙar ta’addanci — Ganduje

Ganduje ya ce dole ne yaƙi da ’yan tada ƙayar baya da ’yan fashi da makami su tafi tare da haƙiƙanin lokaci domin samun nasara. 

Sojoji sun kama mutum 4 kan zargin ta’addanci a Taraba

Dakarun Birget na 6 na Sojin Najeriya da ke Jalingo Jihar Taraba sun cafke wasu mutane huɗu da ake zargin cewa ’yan ta’adda ne.

Amurka ta matsa wa ƙasashe da ke fuskantar haraji su amince da Starlink

Amurka ta matsa wa wasu ƙasashe da Shugaba Donald Trump ya ƙaƙaba musu haraji su  amince da kamfanin intanet na Starlink mallakin Elon Musk a ƙasashen

’Yan sanda sun kama harsasai 500 a Filato

An gano harsasan ne bayan wani kisan kai da ya faru a yankin, inda aka kashe wani da ba a gane ko wane ne ba