’Yan sanda sun bankaɗo masana’antar man gyaɗa na bogi a Kaduna
An gano haramtacciyar masana’antar ce a wani fili a titin Mamadi da ke yankin Maraban Jos.
Labarai
An gano haramtacciyar masana’antar ce a wani fili a titin Mamadi da ke yankin Maraban Jos.
A cikin bidiyon da aka kunna a kotun, an ga Kanun na bai wa mabiyansa umarnin afka wa jami’an tsaro.
Sarkin Gwoza Mohammed Shehu Timta ya ce ’yan ta’addan sun afka musu ne da ƙarfe 1:00 na dare.
Ɗalibai 3,820 kuma sun samu maki tsakanin 100 zuwa 119, sannan ɗalibai dubu 2,031 sun gaza samun ko da maki 100.
Wani matashi dan shekarar 20 ya fada hannun hukuma kan zargin kashe mahaifinsa da adda a Jihar Jigawa.