Labarai

Labarai

’Yan fashi sun kashe matashi a Kano

Mazauna unguwa sun samu nasarar kama wanda suke zargin shugaban ’yan fashin ne.

Yadda ’yan fashi suka yi wa mafarauta kisan gilla a Bauchi

Ana fargabar ’yan fashi sun harbe mafarauta da fararen hula 19 har lahira a Karamar Hukumar Alƙaleri

Kwankwaso: Abba ya mayar wa Baffa Bichi martani

Zarge-zarge ƙarya ce tsagwaronta kuma abin dariya, Baffa Bichi babban maƴaryaci ne.

Kotu za ta rataye matashi kan kisan karuwa

Kotu ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 26 hukuncin ratayewa kan laifin kashe wata karuwa bayan ya yi lalata da ita

Lakurawa: Yadda mafarauta 13 suka gamu da ajalinsu a Sakkwato

Ana fargabar an yi garkuwa da wasu daga cikin mafarautan da Lakurawa suka kashe 13 daga ƙananan hukumomin Tangaza da Gwadabawa Jihar Sakkwato