Labarai

Labarai

Kotu za ta rataye matashi kan kisan karuwa

Kotu ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 26 hukuncin ratayewa kan laifin kashe wata karuwa bayan ya yi lalata da ita

Lakurawa: Yadda mafarauta 13 suka gamu da ajalinsu a Sakkwato

Ana fargabar an yi garkuwa da wasu daga cikin mafarautan da Lakurawa suka kashe 13 daga ƙananan hukumomin Tangaza da Gwadabawa Jihar Sakkwato

Abin da ya hana ni cika alƙawarin da na yi wa ma’aikata — Gwamnan Sakkwato

Masana na ganin cewa gaza cika alƙawarin da aka ɗaukar wa ma’aikatan kasawa ce daga ɓangaren gwamnan.

Lakurawa sun kashe ’yan bijilanti 11 a Sakkwato

Sojoji sun yi nasarar ƙwato wasu dabbobin da ’yan bindigar suka yi awon gaba da su.

Hajjin Bana: Gwamnatin Jigawa ta aika wa NAHCON Naira biliyan 6 

Hukumar jin daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta miƙawa Hukumar Alhazai ta Ƙasa NAHCON kuɗi sama da Naira biliyan 6 a matsayin kuɗin jigilar maniyya