Labarai

Labarai

Shettima zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban ƙasar Gabon

Shettima zai wakilci Tinubu a bikin rantsar da zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasar Gabon Brice Clotaire Oligui Nguema.

Rashin tsaro: ‘Ba za mu miƙa wuya ga ’yan ta’adda ba’

Tinubu ya yi kira da a nuna jajircewa wajen kare ikon Najeriya da kuma dawo da zaman lafiya a faɗin ƙasar

Yadda sojoji suka kashe manyan ’yan bindiga 5 a Zamfara

Sojojin sun hallaka jagororin ’yan bindiga da suka haɗa da Auta Jijji da Dankali da Sagidi da Kachallah Rijaji da kuma  Kachallah Suza a yayin musayar

HOTUNA: Yadda aka tarbi Shugaba Tinubu a Katsina

Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda, da tsohon Gwamna jihar Bello Masari na cikin manyan mutanen da suka tarɓe shi tun daga filin jirgin Umaru Musa.

Tinubu zai yi shekara takwas yana mulki – Afenifere

Ƙungiyar Afenifere ta kuma buƙaci masu sukar shugaban da su daina bayyana gwamnati a matsayin gwamnatin da Yarbawa ke jagoranta.