Labarai

Labarai

Sarkin Katsina ya nada ɗansa da ɗan Gwamna a matsayin hakimai

Naɗa ƙarin harin hakiman uku ya ƙara yawan hakiman Masarautar Katsina zuwa 50

Ya mutu bayan fada da dan shekara 12 a Yobe

Ana ci gaba da kokarin kama dan shekara 12 da ake zargi da kisan, da kuma hakikanin abin da ya faru

Ranar Litinin Kwankwaso da Obi za su bar ADC — Buba Galadima

Majiyar ta ce ana sanya hannu kan muhimman takardu domin komawar Kwankwaso da Peter Obi Jam’iyyar NDC

Gwamna Bala Mohammed ya koma Jam’iyyar APM

Tuni Gwamna Bala ya karbi katinsa na zama mamba a sabuwar jam’iyyar a yayin taron da aka gudanar a yammacin Asabar.

Sauya sheka: Muna tattaunawa da Kwankwaso da Obi — Bala Mohamed

Bala Mohammed ya ce, zai koma wata jam’iyyar da ta fi karko domin shiga zaben da ke tafe