Labarai

Labarai

Gobara ta lalata shagunan kasuwar waya a Kwara

Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 9:06 na dare kuma ana kyautata zaton wutar lantarki ce ta haddasa ta.

Tashin bom a Barikin Sojoji na Giwa ya girgiza garin Maiduguri

Ana zargin gobara ce ta yi sanadiyyar tashin abubuwan fashewa a Barikin Sojoji na Giwa, lamarin da ya girgiza unguwanni da dama a birnin

Gwamnatin Tarayya ta ayyana hutu gobe Alhamis

Ana dai gudanar da bikin Ranar Ma’aikata a ranar 1 ga watan Mayun kowace shekara a sassan duniya.

Tsoffin ma’aikatan NECO na neman a biya su bashin haƙƙoƙinsu

Gwamnatin Nijeriya ta maida ritaya abin fargaba a wurin ma’aikata saboda tarin ƙalubalen da ke biyo baya

Tinubu zai ziyarci Katsina

Tinubu zai ƙaddamar da wasu ayyukan Gwamna Umar Dikko Radda