Bom ɗin Boko Haram ya kashe mutane 26 a Borno
Mutane da dama ma kwance a asibiti bayan motar matafiyan ta taka bom ɗin Boko Haram ta binne a kan hanya
Labarai
Mutane da dama ma kwance a asibiti bayan motar matafiyan ta taka bom ɗin Boko Haram ta binne a kan hanya
Ya ce yana samun sassan daga sabbin kaburbura, waɗanda hatsari ya rutsa da su
Ma’aikata 1,335 ba su zo don a tantance su ba a tsawon fiye da watanni shida
Masu sa kayan sojoji ba bisa ƙa’ida ba na iya fuskantar ɗauri a kurkuku, amma doka ta ba wa sojoji ikon hukunta masu aikata laifin ba, balantana cin z
A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano.