Labarai

Labarai

Magidanci ya kashe kansa saboda mutuwar matarsa a Neja 

Wani matashi mai shekaru 30 ya kashe kansa bisa rahotanni bayan rasuwar ƙaramar matarsa a ƙauyen Ikumi da ke Ƙaramar Hukumar Gurara a Jihar Neja.

Janyewar sojoji ke ba Boko Haram damar ƙwace yankuna —Zulum

Zulum ya koka da cewa cewa bayan an yi ayyukan soja an ragargaji ’yan ta’adda, sojojin suna janyewa, wanda hake ke sa ’yan Boko Haram da ISWAP su sake

Hajji 2025: Hukumar Alhazan Yobe ta gudanar da taro don mahajjata

Tuni gwamnatin jihar ta samar da duk wasu muhimman kayayyaki don sauƙaƙa tafiyar mahajjata, waɗanda suka haɗa da: jakunkuna, kayan sawa na maza da mat

An kashe Shugaban coci da wata mace a Benuwe

Waɗanda aka kashen dai sun haɗa da: David Hur, shugaban shiyyar Cocin Anter Catholic da Misis Lydia Utuu ta ƙauyen Ayua.

An sako limamin Katolika da aka sace a Kaduna

Amos, wanda ke aiki a Cocin St. Gerald Ƙuasi Parish ya dawo gida lafiya lau ne a ranar Alhamis da misalin ƙarfe 2 na tsakar dare, kwana ɗaya bayan sac