An kama mata 2 na ƙoƙarin sayar da ƙananan yara da aka sace
An yi garkuwa da yaron ne a Abuja a lokacin da yake tallan kayan miya, sannan aka kawo shi Owerri a sayar da shi kafin a yi sa’ar kuɓutar da shi.
Labarai
An yi garkuwa da yaron ne a Abuja a lokacin da yake tallan kayan miya, sannan aka kawo shi Owerri a sayar da shi kafin a yi sa’ar kuɓutar da shi.
Hukumar Ilimin Larabci da Musulunci ta Jihar Yobe (AISEB) ta fara rabon tabarmi da gidajen sauro ga almajirai a fadin jihar
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce dole ne shugabannin tsaro su kawo ƙarshen kashe-kashe a jihohin da abin ya shafa
“Daga wata mai zuwa, ba na son in ƙara jin mostin waɗannan ’yan ta’addan a yankin Dam ɗin Kainji,” in ji babban hafsan sojin.
Gwamnatocin sojin Nijar da Mali da Burkina Faso sun jaddada cewa sun kafa gidan rediyonsu na haɗin gwiwa ne da nufin daƙile farfagandar ƙasashen waje