Tinubu ya gana da shugabannin tsaro a Abuja
Shi ne karo na farko da Tinubun ke ganawa da jagororin tsaron tun bayan dawowarsa daga Faransa da Birtaniya.
Labarai
Shi ne karo na farko da Tinubun ke ganawa da jagororin tsaron tun bayan dawowarsa daga Faransa da Birtaniya.
Gwamnatin gaskiya ita ce wacce ta kafu akan kare rayukan al’umma.
Birnin Minna na fuskantar matsalar dabanci, hare-hare da kisan kai da sauran miyagun ababe masu ɗaga hankalin mazauna.
ami’an tsaro suka tsare sakataren basaraken, Cif Peter Omiogbemhi, sakamakon wani sabon hari a da ya yi ajalin wani bafade, Cif John
Dan uwan mamamcin ya tsinci gawar masoyan biyu tsirara a bisa gado bayan da aka balla kofar dakin