Labarai

Labarai

Mutanen da aka kashe a Binuwai sun ƙaru zuwa 72

Adadin ya ƙaru ne bayan gano ƙarin gawarwaki 13 a ranar Litinin a ƙananan hukumomin  Ukum da Logo.

Motar hatsi ta kashe masu bikin Ista 5 a Gombe

Wasu fusatattun matasa sun cinna wa motar wuta tare da sace kayayyakin da ta ɗauko.

Miji ya yi wa matarsa saki 3 a ofishin ’yan sanda

Sai bayan da aka kawo matar ofishin ’yan sanda, a yayin bincike suka gano cewa matar aure ce, bayan da suka tuntuɓi ’yan uwan mutanen da aka kama.

Yadda uba da ɗansa da wani ango suka rasu a bakin aiki a Bauchi

Wasu jami’ai da ke aiki a Madatsar Ruwa ta Gubi, sun bayyana cewa daga cikin mamatan har da wani uba da dansa da kuma wani wanda ke shirye-shiryen ɗau

Ambaliya ta kashe mutum 3 ta lalata hekta 10,000 na shinkafa a Neja

Duk gonakin da ruwan ya shanye sun kai girbi, wasu ma an fara girbin su lokacin da ambaliyar ta auku