Labarai

Labarai

Babu wanda ya hana Shettima shiga Aso Rock — Fadar Shugaban Ƙasa

Labarin da ya tayar da ƙura cewa sojojin sun tare ƙofar shiga fadar shugaban ƙasa da cewa umarni ne daga sama

An buɗe wa jami’an NDLEA wuta a Abuja

An kwantar da jami’an hukumar NDLEA mai yaki da miyagun ƙwayoyi bayan an buɗe musu wuta a lokacin da kai samame a wata maɓoyar masu harkar miyag

’Yan sanda sun ceto ɗalibai 10 sun kashe ɗan bindiga a Edo

An kashe ɗaya daga cikin ’yan garkuwan a yayin musayar wuta da ’yan sanda a lokacin aikin ceto, yayin da sauran suka tsere da raunukan harbi.

Ana kashe ’yan Najeriya amma Tinubu ya fi damuwa da Zaɓen 2027 — SDP

Jam’iyyar SDP ta koka da cewa ’yan Najeriya suna rayuwa cikin fargici saboda rashin tsaro, amma gwamnati da ’yan siyasa sun fi mayar da hankalinsu kan

An tsinci gawar mabaraci mai shekara 75 a Neja

Babu wanda zai iya cewa ga musabbabin mutuwarsa, amma ’yan kasuwa sun shaida  cewa, an tsinci gawarsa da safiyar ranar Juma’a a babbar ƙofar shiga kas