Labarai

Labarai

ISWAP sun ruguza gadar Mandafuma a Borno

Wannan lalacewar gadar a halin da ake ciki ya kai ga katsewar hanyar da ke tsakanin ƙauyen Mandafuma da garin Biu wadda ita ce hanyar da ta haɗa garin

’Yan bindiga sun sace makiyaya 5, da shanu 1,200 a Kaduna

Mazauna gundumar Kufana a Ƙaramar Hukumar Kajuru ta Jihar Kaduna sun shiga cikin fargaba sakamakon jerin hare-haren ‘yan bindiga da ya yi sanadi

Najeriya da gwamnatin sojin Nijar sun sasanta

Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangare da takwaransa na Najeriya Yusuf Tuggar sun tabbatar da cewa ƙasashen biyu sun shirya

Zargin Ganduje: Za mu sanar da lokacin yanke hukunci —Kotu

Babbar Kotun Jihar Kano ta ce za ta yanke hukunci nan gaba a shari’ar cin hanci da rashawa da ake yi wa Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Gand

Ka dawo Najeriya ka magance matsalar tsaro —Obi ga Tinubu

Babu dalilin da Tinubu zai je ya yi zamansa a Faransa alhali matsalar tsaro da kashe-kashe sai ƙaruwa suke ta yi a Najeriya, a Peter Obi