Labarai

Labarai

An kashe shanu 36, an ba 42 guba a Filato

Kashe-kashen Filato ya isa haka a cewar Ƙungiyar Dattawan Arewa cikin kakkausar murya

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ’yan jarida su daina kawo rahoton ayyukan ’yan ta’adda

Yaɗa labaran ayyukan ’yan ta’addan da ’yan jarida ke yi ne ke ƙara kawo barazana ga tsaron ƙasar.

Dangote ya karya farashin fetur karo na biyu a mako guda

A cikin makonni shida, Dangoten ya rage farashin fetur ɗin sau uku.

Hisbah ta kama matashi yana ‘baɗala’ da Akuya a Kano

Matashin ya bayyana nadamarsa yana mai cewa ba zai ƙara ba.

Majalisa ta gayyaci Kantoman Ribas, Ibok-Ete Ibas

Kwamitin na wucin gadi mai mamba 21 zai yi aiki kai-tsaye da gwamnan riƙo