An taƙaita zirga-zirgar babura da haramta kiwon dare a Filato
Aƙalla mutane 50 ne rahotanni suka ce an kashe bayan wasu ’yan bindiga sun kai Jihar Filato a ranar 14 ga watan Afrilu.
Labarai
Aƙalla mutane 50 ne rahotanni suka ce an kashe bayan wasu ’yan bindiga sun kai Jihar Filato a ranar 14 ga watan Afrilu.
Abba Dujal ya ce yanzu haka ya shekara bakwai bai yi sallah ba.
Ministan ya nemi mabiya addinin Kirista su yi amfani da wannan lokaci wajen yi wa ƙasar addu’o’in zaman lafiya da haɗin kai.
NBS ta ce an samu ƙarin kashi 1.05 daga kashi 23.18 cikin ɗari da aka samu a watan Fabrairu.
Wadanda suka sayi shinkafar sun yi ikirarin samun kwari a cikinta kuma tana yin kumfa idan ana dafa ta, sa’annan idan ta nuna tana yin danko sosai, sa