Duk da samun koma baya: Najeriya ce kasa mafi arzikin danyen mai a Afirka —OPEC
Sabon rahotonta na wata-wata da ta fitar a ranar Litinin ya ce yawan man da Nijeriya ta samar ya ragu zuwa ganga miliyan 1.40 a kowace rana a watan Ma
Labarai
Sabon rahotonta na wata-wata da ta fitar a ranar Litinin ya ce yawan man da Nijeriya ta samar ya ragu zuwa ganga miliyan 1.40 a kowace rana a watan Ma
Matashin ya shaida wa alƙali cewa ya yi yunƙurin soka wa mahaifin nasa makami ne saboda ya hana shi kuɗin kashewa.
Dakarun Rundunar Operation Safe Haven ne suka ceto mutanen a cikin wata mota da a aka jefar da ita a yankin Mararabar Kantoma da ke Ƙaramar Hukumar Ma
’Yan bindiga sun kai hari a kan taron masu ibada inda suka yi awon gaba da mutane da dama da ba a tantance ainihin yawansu ba.
Ana tuhumar ababen zargin da wallafa bidiyon da suka saɓa wa tarbiyya da addini.