Labarai

Labarai

Bello Turji ya kashe manoma 11 a Sakkwato

Turji ya tsaya a kauyen Tozai, ya kashe shugaban ‘yan sintiri na garin.

’Yan bindiga sun kashe mutane 40 a sabon hari a Filato

’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari suka kai a ƙauyen Zike, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa a Jihar Filato.

Boko Haram ta kashe mutum 300 ta kwace ƙananan hukumomi 3 a Borno — Ndume

Ndume ya bayyana cewa kungiyar ta ya kai hare-hare dama sau 250 a sassan jihar a cikin ’yan watannin da suka gabata

Abincin karnuka ya fi wanda ake ba mu —Fursunonin Najeriya

Yawancin ursunonin da muka zanta da su sun bayyana cewa takwarorinsu sun sha mutuwa a sakamakon yunwa.

Rigima: Mawaƙi Portable ya kwana a hannun ’yan sanda

’Yan sanda na shirin gurfanar da Portable a kotu bayan sun cafke shi sakamakon ƙararsa da fitaccen mawakin salon Fuji, Osupa ya kai