Labarai

Labarai

Tsohon kocin Super Eagles Christian Chukwu ya rasu

Christian Chukwu ya rasu ranar Asabar yana da shekara 74.

An kashe Uba da ’ya’yansa biyu a ƙauyen Filato

A cewar Jugo, an kashe mutanen ne cikin dare a lokacin da suke barci, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci.

‘Tell Your Papa’: NBC ta haramta amfani da waƙar da ke sukar Tinubu

NBC ta shaida wa kafofin labaran Nijeriya cewa waƙar ta saɓa ƙa’ida da ma taɓa “mutuncin gwamnati.”

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska da mayaƙa 100 a Katsina

Gwaska mataimaki ne ga wani shugaban ’yan bindiga mai alaƙa da ISWAP.

An kama mutum 8 kan faɗan daba a Kano

Mazauna unguwar Ƙofar Ɗan Agundi da Ƙofar Na’isa na zaman ɗar-ɗar tun bayan dawowar faɗan daban a lokacin bukukuwan sallah ƙarama.