Labarai

Labarai

An ƙi sakin waɗanda aka sace bayan fansar miliyan N15

Mazauna yankin sun ce mutanen na daga cikin mutum 28 da aka sace kusan wata guda da ya gabata.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 4 da ƙwato makamai a Sambisa

Sojojin sun yi sansani zuwa wani wurin da ake zargin ’yan ta’adda ne a yankin “Charlie Five” bayan bayanan sirri kan motsin ’yan ta&

NAPTIP ta ceto mata 5 da aka yi safarar su a Gombe

An yi safararsu ne daga Numan a Jihar Adamawa ba bisa ƙa’ida ba, sannan aka bi ta Legas kafin a kai su Ghana.

Ɗan Majalisa ya rasa tikitin APC na sake takara a Katsina

Ɗanlami, wanda ke wa’adinsa na biyu a majalisar, ya rasa tikitin jam’iyyar ne bayan tattaunawa mai tsawo da shugabannin jam’iyyar da masu ruwa da tsak

An yi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sakkwato

Mazauna yankin sun bayyana cewa maharan sun shafe kimanin awa biyu sun cin karensu babu babbaka, ba tare da jami’an tsaro sun kawo ɗauki ba.