Ziyarar da Atiku ya kai wa Buhari ba ta dami APC ba — Ganduje
Game da ziyarar Atiku ya kai wa Buhari, wadda ake gani a matsayin yiwuwar haɗewarsu, Ganduje ya ce babu wani tasiri da ziyarar z ta yi
Labarai
Game da ziyarar Atiku ya kai wa Buhari, wadda ake gani a matsayin yiwuwar haɗewarsu, Ganduje ya ce babu wani tasiri da ziyarar z ta yi
“Ya za a yi ka ce kana maganin abun, amma ba a ga alamar komai ba? Wa zai ɗauka da gaske kake, alhali ba a ga an kamo masu aikata laifin an hukunta su
Magidancin ya amsa cewa ya sha zakke wa ’yar tasa a gida, kuma bayan an yi mata gwaji a asibiti an gano tana ɗauke da ciki wata uku
Dukan da ya yi sanadin rasa ran ɗaya daga cikinsu mai suna Peter.
Tattaunawar ta ta’allaka ne kan ƙarfafa ayyukan soji a yankin Arewa maso Gabas, da inganta musayar bayanan sirri da magance yawaitar hare-haren