Labarai

Labarai

An saki fasto an kuma tsare wanda ya kai kuɗin fansa

Tun da farko, masu garkuwar sun buƙaci kuɗin fansa Naira miliyan ɗari (N100m) ne daga shugabannin cocin.

’Yan bindiga sun harbi alkali da ɗansa, sun sace mutane 13 a Katsina

Maharan sun raunata mutane uku tare da yin garkuwa da wasu mutane 13, ciki har da matar alƙalin da kuma biyar daga cikin ’ya’ansa.

’Yan bindiga sun harbe mata 2 a gona a Kogi

An buɗe wa matan wuta ne a lokacin da kowacce daga cikinsu ke tsaka da kula da gonarta.

Mai damfarar fursunoni ya shiga hannun hukuma a Kano

Wanda ake tuhuma ya amsa laifin, amma ya ce ba shi kaɗai ya aikata ba

Cutar Kwastomomi: NERC ta ci kamfanonin rarraba lantarki tarar N628m

Gwamnatin Tarayya ta ba wa kamfanonin rarraba lantarkin wa’adin ranar 15 ga watan Mayu, 2025, su biya kwastomomin da suka caza fiye da kima.