Labarai

Labarai

’Yan kasuwa da dama sun mutu bayan kifewar kwalekwale a Kogin Neja

Jirgin ruwan na ɗauke da fasinjoji da kuma buhunan shinkafa sama da 200 a lokacin da ya kife a tsakiyar Kogin Neja a cikin dare

Gwamnati ta gargaɗi jihohi 30 kan ambaliyar ruwa

Ministan albarkatun ruwa da tsaftar mahalli, Joseph Utsev, a ranar Alhamis, ya ce za a fuskanci ambaliyar ruwa a gaɓar teku da koguna a wasu sassan ya

Za a mayar da tubabbun ’Yan Boko Haram cikin al’umma – Gwamna Buni

Gwamnan ya koka da yadda rikicin da aka kwashe sama da shekaru 15 ana yi ya laƙume rayukan dubban mutane a Yobe, da lalata dukiyoyin jama’a da na masu

Hisbah ta warware rigingimu 565 da lalata katan 51 na barasa a Yobe

Sauran matsalolin da hukumar ta Hisbah ke warwarewa sun haɗa da: Matsalolin da haddasa rikicin manoma da makiyaya da kuma rashin biyan kuɗin haya.

Gwamnatin Sakkwato na biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 – NLC

Ƙungiyar ta musanta iƙirarin shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (NULGE), Ali Kankara.