Trust Radio 92.7FM za ta fara shirye-shiryen gwaji
Tashar za ta fara yaɗa shirye-shiryenta a kan mita 92.7 a zangon FM a birnin tarayya Abuja da kewaye, kuma wannan na daga cikin tsare-tsaren da kamfan
Labarai
Tashar za ta fara yaɗa shirye-shiryenta a kan mita 92.7 a zangon FM a birnin tarayya Abuja da kewaye, kuma wannan na daga cikin tsare-tsaren da kamfan
Waɗannan mutane sun amsa laifukan da suka aikata, kuma ana ci gaba da gudanar da bincike a sashin bincike na jihar (SID).
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya jajanta wa al’ummar Garin Kestu da ke unguwar Atuwo a ƙaramar hukumar Shanga a jihar.
Matatar ta sanar da dillalai game da ragin naira 15 daga tsohon farashin litar man fetur na naira 880
Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya ce dole ne Najeriya ta ɗauki mataki ta hanyar zamani daidai yadda matsalar take saurin faɗaɗa.