Labarai

Labarai

’Yan bindiga na neman N100m kafin sakin Faston da suka sace a Kaduna

Ambi ya ce suna tattaunawa da maharan kan yadda za su sakin Faston.

’Yan bindiga sun kashe masunta 3 a Sakkwato

’Yan bindigar sun sace dabbobi da suka haɗa da Shanu da Rakuma da Tumaki da Awaki.

Nijar ta ayyana Hausa a matsayin yaren ƙasa

Nijar na ci gaba da ɗaukar matakan nesanta kanta da Faransa da ta yi mata mulkin mallaka.

Kisan Isuhu Yellow: ’Yan bindiga sun kai harin ɗaukar fansa

’Yan ta’addan da suka kai wannan hari mayaƙan Adamu Aliero ne — yayan marigayi Ɗan Isuhu.

Kotu ta daure ango wata 6 saboda likin kudi a bikinsa

Babbar Kotun Tarayya ta yanke wa shahararren mai sana’ar gyaran fuska, Abdullahi Musa Huseini, wanda aka fi sani da Amuscap, hukuncin daurin wat