Labarai

Labarai

Gobara ta kona motoci 10 a garejin Borno Express

Wata gobara da ta ɓarke ta cinye garejin gyaran motoci na Gwamnatin Jihar Borno, inda ta lalata motocin bas sama da 10 masu daukar mutane 18 kowacce.

Kisan Janar Alƙali: Kotu ta ɗage shari’a zuwa 28 ga Mayu

Babbar kotu da ke zamanta a Jos, Jihar Filato, ta ɗage shari’ar ne bayan ɓangaren masu ƙara sun yi tambayoyi ga Manjo-Janar U. I. Mohammed mai ritaya

Matsalar tsaro: Ba za mu lamunci zagon ƙasa ba — Gwamnatin Sakkwato

Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi mazauna da su guji yin kalamai da za su iya kawo cikas ga ƙoƙarinta na magance matsalar rashin tsaro a jihar.

Mahara sun yi garkuwa da fiye da mutum 50 a Katsina

’Yan bindigar sun kuma kashe aƙalla mutum takwas bayan da suka shafe sama da awa 24 suna cin karensu babu babbaka a ƙauyukan ƙananan hukumomin da suka

Hatsarin mota ya kashe mutane 5 a Yobe

Direban bas ɗin ya afka kan mutane da ke tsaye a bakin titi ana tsaka da cin kasuwa.