Labarai

Labarai

Hatsarin mota ya kashe mutane 5 a Yobe

Direban bas ɗin ya afka kan mutane da ke tsaye a bakin titi ana tsaka da cin kasuwa.

Saudiyya ta sanya wa masu Umarah wa’adin ficewa daga ƙasar

Saudiyya ta ce duk wanda ya wuce lokacin ko shakka babu ya saɓa ka’ida sannan kuma zai fuskanci hukunci.

Gobara ta laƙume ƙauyuka a Borno

Gobarar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu, da kuma raba daruruwa da muhallin su.

Saudiyya ta musanta hana ’yan Nijeriya biza

Daga ranar 13 ga Afrilu, Saudiya za ta daina bai wa wasu ƙasashe bizar aiki, ta ziyara, da ta yawon buɗe idanu.

Lakurawa sun kashe ’yan sa-kai 13 a Kebbi

Lamarin ya faru ne a ɗaya daga cikin yankunan da ake cewa mayaƙan Lakurawa na da sansani.